Jami’an Tsaro Sun Yi Dirar Mikiya kan Masu Garkuwa da Mutane, Sun Ceto Mutum 10 …C0NTINUE READING HERE >>>
Jami’an tsaro na ƴan sanda sun samu nasarar cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar KogiKwamishinan yaɗa labarai na jihar ya bayyana cewa ƴan sandan sun samu nasarar ne tare da wasu jami’an tsaro masu zaman kansuKingsley Fanwo ya ƙara da cewa an ceto mutane 10 da aka yi garkuwa da su bayan an kai samame maɓoyar miyagun
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Kogi…
>