Ofishin Mashawarcin Shugaban Kasa kan harkokin tsaro (ONSA) ta ce, bisa azama da himmar hadakar jami’an tsaron soji, ‘yansanda da sauran hukumomin tsaro hakan ya kai ga nasarar kawo karshen ‘yan ta’adda 8,034 a shekarar 2024.
Har ila yau, ONSA ta ce, ayyukan hukumomin ya kuma…
Jami’an Tsaron Nijeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda 8,034 A 2024 – ONSA …C0NTINUE READING >>>>