Jami’an ‘Yan Sanda 140 Ne Suka Mutu A Abuja

washington dc — 

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta yi asarar jami’anta 140 da ke aiki a birnin tarayya, Abuja, a shekarar 2024 da ta gabata.

A sanarwar karshen shekarar da rundunar ‘yan sandan Abuja ta fitar game da nasarorin da ta samu tun daga watan Janairu zuwa Disemban 2024,…

Jami’an ‘Yan Sanda 140 Ne Suka Mutu A Abuja …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment