Da sanyin safiyar yau Alhamis, an garzaya da shahararren jarumin fina-finan Bollywood, Saif Ali Khan, asibiti a birnin Mumbai bayan wani mutum da ba a san ko wane ne ba ya daɓa masa wuƙa a gidansa.
Rahotanni sun bayyana cewa jarumin ya samu raunuka har guda shida sakamakon wannan…
Jarumin Bollywood Saif Ali Khan Ya Tsallake Rijiya Da Baya …C0NTINUE READING >>>>