Jigo a NNPP Ya Yi Martani kan Bukatar ‘Yan Arewa Su Hakura da Karawa da Tinubu a 2027

Jigo a NNPP Ya Yi Martani kan Bukatar ‘Yan Arewa Su Hakura da Karawa da Tinubu a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>

Wani ƙusa a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, bai ji daɗin kalaman sakataren gwamnatin tarayya kan zaɓen shekarar 2027 baBuba Galadima ya bayyana kalaman George Akume na buƙatar ƴan Arewa su haƙura da neman shugaban ƙasa a 2027, a matsayin abin dariyaJihon na NNPP ya nuna cewa zaɓen wanda zai jagoranci ragamar ƙasar nan, ya rataya nw a kan wuyan ƴan Najeriya

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi…

>

Leave a Comment