Jigon PDP Ya Gano Kuskuren Tinubu kan Kudirin Haraji Na Gwamnatinsa …C0NTINUE READING HERE >>>
Segun Sowunmi ya bayyana kusnuren shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan ƙudirin haraji da gwamnatinsa ta ɓullo da shiJigon na jam’iyyar PDP ya bayyana cewa Tinubu ne ya jawo adawar da ake yi kan ƙudirin harajin da aka gabatar gaban majalisaYa bayyana cewa dole ne sauran mutanen wasu ƙabilu su yi ɗar-ɗar da ƙudirin saboda waɗanda suka jagoranci samar da shi duk Yarbawa ne
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da…
>