Jihohin Kudu maso Yamma ne su ke a kan gaba wajen ware kasafin kudin 2025 mafi tsoka a tsakanin takwarorinsuZuwa yanzu, jihohi 35 da gwamnatin tarayya sun gabatar da kasafin kudinsu a gaban majalisu don ba su damar aikiJihar Ribas da rigingimun siyasa ya dabaibayeta, da babban birnin…
Jihohin Najeriya Sun Yi Kasafin Sama da Naira Tiriliyan 74 don Magance Talauci a 2025 …C0NTINUE READING >>>>