Kwamitin ladabtarwa na jamâiyyar Kwaminis ta kasar Sin JKS ya yi kira da a karfafa gwiwa kuma a jajirce wajen yaki da cin hanci da karbar rashawa da ake fafatawa, yayin da halin da ake ciki a yanzu ya kasance mai tsanani da sarkakiya.
An yi wannan kiran ne a cikin wata sanarwar da aka…
JKS Ta Yi Kira Da A Karfafa Gwiwa Da Jajircewa Wajen Yaki Da Cin Hanci Da Karbar Rashawa …C0NTINUE READING >>>>