Yayin da alaka ke kara tsami tsakanin Najeriya da Nijar, shugaban kungiyar Izalah ya ba malaman Sunnah shawara Sheikh Abdullahi Bala Lau ya nuna damuwa kan yadda malamai da kansu ke jifan yan uwansu game da rigimar da ke faruwa Malamin ya bukaci malaman da ka da su manta da alakar…
‘Ka da Ku Yarda’: Shugaban Izalah Ya Ja Kunnen Malaman Nijar da Najeriya kan Rigima …C0NTINUE READING >>>>