‘Ka Saɓa da Annabi’: Malamin Musulunci Ya Dura kan Sanusi II bayan Kalamansa …C0NTINUE READING HERE >>>
Malamin Musulunci, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah ya shawarci wani sarki da ya ji tsoron Allah kan kalamansaMalamin ya ce abin takaici ne yadda basaraken da ke ikirarin ilimin addini zai furta cewa mata su rama mari idan mazajensu sun mare suHakan na zuwa ne bayan Sarki Muhammadu Sanusi II ya maimaita cewa duk matar da mijinta ya mare ta ta rama
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da…
>