Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 75 tare da yabawa da gudunmawar da ya bayar ga ci gaban ƙasaTinubu ya ce Dr. Ganduje ya taka rawa mai muhimmanci a matsayin shugaban jam’iyya wurin ƙarfafa haɗin kai da cimma nasarorin siyasaShugaban…
‘Kai na Daban ne a Siyasa da Kawo Ci Gaba’: Tinubu Ya Kwarara Yabo ga Ganduje …C0NTINUE READING >>>>