Kakakin majalisar wakilai, Hon. Abbas Tajudeen ya taya mabiya addinin kirista murna a lokacin da suke gudanar da bukukuwan Kirsimeti, wanda ke nuna ranar haihuwar Yesu Almasihu.
Abbas, yayin da yake yi taya kiristoci bukukuwan Kirsimeti, ya ce haihuwar Yesu Kiristi na nufin sabuntawa…
Kakakin Majalisar Tarayya Da Mataimakinsa Sun Taya Kiristoci Murnar Bukukuwan Kirismeti …C0NTINUE READING >>>>