Kamfanin Turkiyya Ya Fara Aikin inganta Noman Zamani A Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani fitaccen kamfanin ƙasar Turkiyya mai suna Direkci zai fara aikin samar da na’urorin zamani a harkar noma tare da samar da lambunan zamani domin bunƙasa noma a Jihar Zamfara.
A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne, Nurullah Mehmet, Manajan Darakta kuma Babban Jami’in Gudanarwa na cibiyar Direkci, ya jagoranci tawagar da suka kai wa Gwamna Dauda Lawal ziyarar aiki a ofishinsa a gidan gwamnati da ke Gusau.
Kamfanin na ƙasar Turkiyya na shirin kawo sauyi a harkar noma a…
>