Kamfanonin sadarwa sun ce dole na kara kudin kira, data da SMS domin dakile matsalolin tattalin arziki da suke fuskantaShugaban ALTON ya ce kamfanonin sadarwa na fuskantar durkushewa a 2025 ma damar ba a dauki matakan da suka dace baHauhawar kudin wuta da kayan aiki sun sanya kamfanonin…
Kamfanonin Sadarwa na Yunkurin Kara Kudin Kira, Data da SMS, Sun Bayyana Dalilai …C0NTINUE READING >>>>