Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya ya karɓi Alhaji Sani Garka Dambatta a matsayin sabon ɗan jam’iyyar APC Alhaji Garka, wanda ya yi fice a siyasar Kano, ya bar NNPP zuwa APC domin cigaba da bayar da gudunmawa ga ci gaban jihar da Najeriya Ana kallon sauya shekar Alhaji…
Kano: ‘Dan NNPP, Hon. Danbatta Ya Bar Kwankwasiyya Zuwa APC …C0NTINUE READING >>>>