‘Kano Ta Tinubu ce’: Bichi Ya Fadi Shirin da Suke Yi a 2027, Ya Yaba wa Ganduje

Sabon babban manajan kogunan Hadejia da Jama’are, Rabiu Suleiman Bichi, ya bayyana cewa Kano za ta kada kuri’a sosai ga APC a 2027Bichi ya soki gwamnatin Abba Yusuf ta NNPP, inda ya ce manufofinta sun sa mutane sun daina sha’awar jam’iyyarBichi ya fadi haka a wani taro don karrama…

‘Kano Ta Tinubu ce’: Bichi Ya Fadi Shirin da Suke Yi a 2027, Ya Yaba wa Ganduje …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment