Kar A Tsammaci Amincewa Da Kasafin 2025 Kafin Ranar 31 Ga Janairu – Majalisar Dattawa

Majalisar Dattawa ta ce kar ‘yan Nijeriya su tsammaci amincewa da naira tiriliyan 49.7 na harsashen kasafin kudin 2025 kafin ranar 31 ga watan Janairu.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da naira biliyan 49.7 ga hadakar majalisar wakilai da na dattawa a ranar 18 ga watan…

Kar A Tsammaci Amincewa Da Kasafin 2025 Kafin Ranar 31 Ga Janairu – Majalisar Dattawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment