Gwamnatin tarayya ta shirya yin gyara a gidajen shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim ShettimaAn ware N6.36bn a cikin kasafin kuɗin shekarar 2025 da aka gabatarwa majalisar tarayya domin gudanar da ayyukanDaga cikin waɗanda za su amfana da gyaran da za a yi har da…
Kasafin Kudi: Yadda Gyara Gidajen Tinubu, Shettima Za Su Lakume N6.36bn …C0NTINUE READING >>>>