Kasar Sin Na Fatan Syria Za Ta Gaggauta Samar Da Mafita Ta Hanyar Siyasa Domin Moriyar Jama’ar Kasar …C0NTINUE READING HERE >>>
Kasar Sin na fatan dukkan bangarorin da rikicin Syria ya shafa za su sanya muhimman muradun al’ummar kasar Syria a gaba, da kuma samar da mafita a siyasance don gaggauta maido da kwanciyar hankali a kasar.
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta bayyana hakan yayin da take amsa tambayoyi masu alaka da halin da ake ciki a Syria.
Mao ta ce, kasar Sin na mai da hankali sosai kan halin da ake ciki a kasar Syria. Tana mai cewa, makomar Syria na hannun…
>