Mataimakin wakilin Sin na dindindin a MDD Geng Shuang, ya yi kira ga Amurka ta daina shafawa wasu kashin kaji da ingiza Ukraine ta takali fada.
Geng Shuang ya bayyana haka ne jiya ga taron Kwamitin Sulhu na MDD, yana cewa, tun bayan barkewar rikicin, Sin take ta kira ga bangarorin da su…
Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Daina Ingiza Ukraine Ta Takali Fada …C0NTINUE READING >>>>