Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya gabatar da shawarwari 5 na kasar Sin don gane da warware batun nukiliyar kasar Iran ta hanyar da ta dace.
Wang Yi ya bayyana shawarwarin ne yau Jumma’a a nan birnin Beijing, yayin ganawarsa da mataimakin ministan harkokin wajen Rasha,…
Kasar Sin Ta Gabatar Da Shawarwarin Warware Batun Nukiliyar Iran …C0NTINUE READING >>>>