Kasar Sin Ta Harba Sabon Tauraron Dan Adam Na Gwaji A Kan Fasahar Sadarwa

Kasar Sin ta aika wani sabon tauraron dan Adam na gwaji a kan fasahar sadarwa zuwa sararin samaniya, daga cibiyar harba tauraron dan Adam ta Xichang da ke lardin Sichuan a kudu maso yammacin kasar, a ranar Alhamis.

An harba tauraron na dan Adam ne da wani roka mai suna ‘Long…

Kasar Sin Ta Harba Sabon Tauraron Dan Adam Na Gwaji A Kan Fasahar Sadarwa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment