An karrama ’yan sama jannati 3 na kasar Sin da lambobin yabo a yau Alhamis, domin jinjinawa gudunmuwarsu ga ayyukan kasar Sin da suka shafi sararin samaniya.
’Yan sama jannatin sun hada da Ye Guangfu da Li Cong da kuma Li Guangsu. Daga cikinsu, Ye Guangfu ya samu lambar yabo mai…
Kasar Sin Ta Karrama ’Yan Sama Jannati 3 Na Kasar Da Lambobin Yabo …C0NTINUE READING >>>>