Ma’aikatar cinikayyar kasar Sin ta bayyana a yau Talata cewa, ta ki amincewa da matakin da Amurka ta dauka na kara kamfanonin kasar Sin 11 a cikin “jerin kamfanonin da ta kakaba wa takunkumi” bisa abin da take kira dalilai na soja.
Ma’aikatar ta bayyana a cikin wata sanarwa…
Kasar Sin Ta Ki Amincewa Da Kara Kamfanoni 11 Cikin “Jerin Kamfanoni Masu Barazana Ga Amurka” …C0NTINUE READING >>>>