Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Hada Karfi Da Karfe Wajen Samar Da Yanayin Da Zai Dace Da Warware Matsalar Sudan

Wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Fu Cong, ya yi kira ga kasa da kasa su saurari kiran gaggawa ta al’ummar Sudan ta neman zaman lafiya, kuma su hada hannu wajen samar da sharuddan warware batun na Sudan.

Fu Cong ya bayyana haka ne jiya Alhamis, yayin taron Kwamitin Sulhu na MDD kan…

Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Hada Karfi Da Karfe Wajen Samar Da Yanayin Da Zai Dace Da Warware Matsalar Sudan …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment