Katsina Za Ta Tallafawa Manoma Da Injinan Huɗa 4,000 Da Awakai 48,000

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirin raba injin Huɗar gona guda 4,000 ga manoma a fadin jihar a wani shiri na inganta rayuwar al’umma.

Shirin wanda gwamnan jihar Dikko Umar Radda ke jagoranta na da nufin bunkasa ayyukan noma da tallafawa noman rani a jihar.

A cewar…

Katsina Za Ta Tallafawa Manoma Da Injinan Huɗa 4,000 Da Awakai 48,000 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment