Kifar da Gwamnatin Assad a Siriya Ya Jawo Saukar Farashin Man Fetur …C0NTINUE READING HERE >>>
Farashin gangar danyen mai na Brent ya sauka zuwa $72.06, yayin da na WTI ya dawo $68.23 bayan kifewar gwamnatin Bashar al-AssadDuk da Siriya ba babbar kasa ce mai arzikin mai ba, matsayinta a duniya yana da tasiri sosai kan kasuwannin man feturRahotanni sun nuna cewa cigaban tattalin arziki na duniya da tattalin arzikin Amurka da China sun rage tasirin saukin farashin
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma…
>