Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajanta wa Bola Tinubu kan turmutsitsin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane a jihohin NajeriyaBuhari ya aika ta’aziyya ga gwamna Seyi Makinde da Chukwuma Soludo da Minista Nyesom Wike, tare da addu’ar samun sauki ga wadanda suka ji rauniYa taya…
Kirsimeti: Buhari Ya Kadu da Iftila’in da Ya Faru, Ya Tura Sako ga Wike da Sauran Yan Najeriya …C0NTINUE READING >>>>