Kirsimeti: Gwamna a Arewa Ya Zarce Gwamnatin Tarayya, Ya ba Ma’aikata Hutun Mako 2

Ma’aikata a jihar Benue za su kwashe mako 2 suna yin hutu domin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekaraGwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia ya sanar da ba da hutun ga ma’aikatan gwamnati a ranar Talata, 24 ga watan Disamban 2024Hyacinth Alia ya buƙaci ma’aikatan da su yi amfani da hutun…

Kirsimeti: Gwamna a Arewa Ya Zarce Gwamnatin Tarayya, Ya ba Ma’aikata Hutun Mako 2 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment