Kirsimeti: Gwamnati ta yi kyautar N20m ga Kiristoci a jihar Kano

Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya aikewa Kiristoci a jihar sakon taya murna yayin da suke bikin Kirsimeti na shekarar 2024.

A cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar Laraba, Yusuf ya bukaci Kiristoci su yi godiya ga Allah da ya ba su damar ganin wannan lokaci.

Ta bakin mai…

Kirsimeti: Gwamnati ta yi kyautar N20m ga Kiristoci a jihar Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment