Ko Ina Cikin Gwamnatin Tinubu, Zan Faɗa Wa APC Gaskiya – El-Rufai

Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana a yau Alhamis cewa, ko da yana cikin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, ra’ayinsa game da yadda ake tafiyar da mulki ba zai canza ba.

El-Rufai ya mayar da martani ne ga mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin sadarwa, Daniel Bwala,…

Ko Ina Cikin Gwamnatin Tinubu, Zan Faɗa Wa APC Gaskiya – El-Rufai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment