Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya sha alwashin cigaba da rusa gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba a AbujaNyesom Wike ya gargadi masu karbar filaye ba tare da izini ba da cewa ba za su tsallake hukunci ba, komai matsayin suMinistan ya kuma umarci masu biyan haraji da su gaggauta biya ko kuma a kwace filayen su domin rabawa masu bin doka
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…
“Ko Sama da Ƙasa Za Su Haɗe”: Wike Zai Ci gaba da Rusa Gine Ginen Mutane a Abuja …C0NTINUE READING >>>