Babbar Kotun Jihar Legas ta ƙi amincewa da buƙatar Godwin Emefiele, tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), na dakatar da shari’ar da ake yi masa kan zargin cin zarafin ofis.
Mai shari’a Rahman Oshodi, ya yanke hukuncin cewa kotun na da iko da shari’ar kan zarge-zargen da…
Kotu Ta Ƙi Amicewa Da Dakatar Da Shari’ar Emefiele …C0NTINUE READING >>>>