Kotu Ta Ƙi Amincewa Da Bayar Da Belin Yahaya Bello …C0NTINUE READING HERE >>>
Mai shari’a Maryann Anenih ta Kotun babban birnin tarayya ta ƙi amincewa da neman belin da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya gabatar, tana mai cewa an gabatar da shi ne kafin lokacin da ya dace.
A cikin hukuncin, Mai shari’a Anenih ta ce, saboda an gabatar da neman belin lokacin da Yahaya Bello bai kasance a riƙe ba ko a gaban kotu ba, wannan neman belin ba shi da inganci.
Tsohon gwamnan yana fuskantar tuhuma tare da wasu mutane biyu bisa zargin aikata laifin sama…
>