Kotu Ta Ci Taran Mutanen Wike da Suka so Jefa Fubara a Matsala kan Kasafin Kudi

Kotun jihar Rivers ta yanke hukunci cewa Gwamna Siminalayi Fubara yana da ikon gudanar da mu’amala da ‘yan majalisa marasa rinjayeMai shari’a Sika Aprioku ta bayyana cewa kafin kotun koli ta yanke hukunci, gwamna zai iya aiki da majalisa mai ‘yan majalisi ukuKotun ta yi watsi da karar…

Kotu Ta Ci Taran Mutanen Wike da Suka so Jefa Fubara a Matsala kan Kasafin Kudi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment