Ƙotun sake sauraron shari’a tsakanin Hukumar Karbar Korafe Korafe da Hana Cin Hanci da rashawa ta Jihar Kano da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Sauran Mutane 6 ta dage shari’ar zuwa ranar 13 ga watan janairu na 2015
Mai shari’a Amina Adamu Aliyu Itace ta sanar da hakan a zaman kotun da ya gudana a Jiya Laraba wanda aka tafka mahawara a tsakanin bangarorin dake kare wadanda suke wakiita.
Mai shari’ar ta kuma umarci Lauyoyin bangarorin biyu…
Kotu ta daga sauraron shari’ar Ganduje zuwa 13 ga watan Junairu …C0NTINUE READING >>>