Kotu Ta Dakile Ganduje, Ta Ba da Umarni ga Jami’an Tsaro kan cafke Hadimin Abba Kabir

Kotu Ta Dakile Ganduje, Ta Ba da Umarni ga Jami’an Tsaro kan cafke Hadimin Abba Kabir …C0NTINUE READING HERE>>>

Babbar kotun jihar Kano ta dakile jami’an tsaro kan kokarin kama hadimin Gwamna Abba Kabir a bangaren sadarwa Kotun ta umarci dukan jami’an tsaro su guji shiga hakkin Sanusi Bature Dawakin-Tofa kan zargin da ake yi masaHakan na zuwa ne bayan korafin Dr. Abdullahi Ganduje kan zargin Dawakin-Tofa da kisa tsige shi a gundumarsa watannin baya

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru…

Kotu Ta Dakile Ganduje, Ta Ba da Umarni ga Jami’an Tsaro kan cafke Hadimin Abba Kabir …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment