Kotu ta soke dakatar da shugaban PCACC a Kano, Barista Rimin Gado

Kotu ta soke dakatar da shugaban PCACC a Kano, Barista Rimin Gado …C0NTINUE READING HERE >>>

Kotun daukaka kara, mai zamanta a Abuja, ya soke hukuncin kotun da’ar ta ma’aikata wanda ya dakatar da shugaban hukumar kula da korafe-korafe da yaki da cin hanci ta jihar Kano, Barista Muhuyi Magaji.

A zaman kotun da Mai Shari’a Umaru Fadawu ya jagoranta, ta amince da hujjojin lauya mai kare Magaji, Adeola Adedipe (SAN), cewa umarnin kotun da’ar ya nuna wariya kuma bai ba wanda yake karewa damar adalci ba.

Mai Shari’a Fadawu ya umarci a mayar da shari’ar ga…

>

Leave a Comment