Wata babbar kotu a Abuja, ta umarci Antoni Janar na Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a tare da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), su gabatar da shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Kore, Bello Bodejo, a gaban kotu.
Mai shari’a Mohammed Zubairu ne, ya bayar da wannan umarni a…
Kotu Ta Umarci Ministan Shari’a Da DSS Su Gabatar Da Bodejo A Gabanta …C0NTINUE READING >>>>