Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da ta yanke a baya, wanda ya amince da matakin Gwamnatin Jihar Kano na soke Dokar Masarautar jihar ta 2019.
Wannan dakatarwar za ta ci gaba da aiki har sai Kotun Ƙoli ta yanke hukunci na ƙarshe kan batun.
Kwamitin…
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Dakatar da Shari’ar Masarautar Kano Har Sai Kotun Ƙoli Ta Yanke Hukunci …C0NTINUE READING >>>>