Kotun Borno ta yanke wa Mama Boko Haram da wasu hukuncin shekaru 5 a kurkuku

Kotun Borno ta yanke wa Mama Boko Haram da wasu hukuncin shekaru 5 a kurkuku …C0NTINUE READING HERE >>>

Babbar Kotun Jihar Borno da ke zama a Maiduguri ta yanke wa Aisha Wakil, wadda aka fi sani da “Mama Boko Haram,” tare da wasu mutum biyu hukuncin shekaru 15 a gidan yari saboda zamba ta naira miliyan 6 a cikin cinikin mota.

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa da kuma zagon kasa ga tattalin arzikin Najeriya ta bayyana hakan a ranar Litinin, tana mai cewa an yanke wa Aisha Wakil tare da Manajan Shirin ta na gidauniyar Complete Care and Aid Foundation, Tahiru Saidu…

>

Leave a Comment