Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan kafa kotunan Shari’a, Basarake a yankin Yarabawa ya goyi baya Sarkin Iwo a jihar Osun, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya ce babu gwamnati da za ta hana Musulmai a Kudu maso Yamma amfani da dokar Shari’aOba Akanbi ya jaddada cewa dokar Shari’a ta kasance…
Kotun Shari’a: Fitaccen Basarake Ya Goyi bayan Kafa Kotunan Musulunci, Ya Jero Dalilai …C0NTINUE READING >>>>