‘Yan ta’adda sun kai hari a garin Dumba, inda suka kashe manoma 40, yayin da wasu suka tsere kuma ake ci gaba da nemansuGwamnan Borno ya jajanta wa iyalan da abin ya shafa tare da rokon sojoji su murkushe ‘yan ta’addan da ke a yankin DumbaBabagana Umara Zulum ya kuma ja kunnen manoma,…
“Ku Murkushe Su”: Zulum Ya Nemi Agajin Sojoji da Ƴan Ta’adda Suka Kashe Manoma 40 …C0NTINUE READING >>>>