Hukumar lura da harkokin fina-finai ta kasar Sin, ta ce a shekarar 2024 da ta gabata, kudaden shiga da gidajen sinima suka tara ya kai yuan biliyan 42.5, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 5.91.
Alkaluman baya bayan nan da hukumar ta fitar sun nuna cewa, fina-finan cikin gida na kasar…
Kudaden Shigar Sinima Na Kasar Sin A 2024 Ya Kai Yuan biliyan 42.5 …C0NTINUE READING >>>>