Kudirin Haraji da Abubuwa 9 da Suka Yi wa Gwamnatin Tinubu Illa a Arewacin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
Abuja – Bola Ahmed Tinubu ya samu adadin kuri’u masu yawa daga jihohin Arewa a zaben 2023, amma yanzu zancen ya fara canzawa.
M. Malumfashi ya shafe shekaru ya na kawo labaran Hausa musamman na siyasa, addini, tarihi, wasanni da al’ada
Watanni bayan shiga ofis, farin jinin Mai girma Bola Ahmed Tinubu ya ragu sosai a sakamakon matakan da ya dauka a mulki.
Jaridar Legit Hausa ta duba wasu daga cikin abubuwan da suka bata sunan gwamnatin Bola Tinubu a yankin na Arewacin kasar nan.
Wasu…
>