Ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa manufofin Bola Tinubu kan tatttalin arziƙi sun fara haifar da ɗa mai idoMatawalle ya kuma nuna goyon bayansa ga ƙudirin haraji wanda ya ce yana da amfani wajen bunƙasa tattalin arziƙin ƙasar nanƘaramin ministan tsaron ya buƙaci masu sukar shugaban ƙasan da su riƙa sanya gaskiya a cikin bayanansu
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da…
Kudirin Haraji: Matawalle Ya Ja Kunnen Masu Sukar Tinubu, Ya Fadi Amfanin Yin Gyaran …C0NTINUE READING >>>