Kungiyar Amnesty International ta yi kira da a gudanar da bincike kan kashe mutane 10 a wani harin sama da sojojin Najeriya suka kai a ranar Kirsimeti a karamar hukumar Silame da ke jihar Sokoto.
Daraktan kungiyar a Najeriya, Isa Sanusi, ya ce, “Kai hare-haren sama ba wata…
Kungiyar Amnesty ta bukaci binciken yadda sojoji su ka kai hari Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>