Kungiyoyin Sa-ido Na Kasa-da-kasa Sun Yaba Da Zaben Ghana

Ƙungiyoyin sun yaba wa Ghana da ‘yan kasar bisa gudanar da zaben Shugaban kasa da na Majalisun dokoki cikin lumana.

Kungiyoyin da suka fito daga Tarayyar Afirka (AU), Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afrika (ECOWAS), da kungiyar Commonwealth a wani taron manema labarai na…

Kungiyoyin Sa-ido Na Kasa-da-kasa Sun Yaba Da Zaben Ghana …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment