“Kwaɗayin Mulki”: An Faɗi Wasu Manyan Ƴan Siyasa a Arewa da Ke Taimakawa Ƴan Bindiga …C0NTINUE READING >>>
Ana zargin wasu ƴan siyasa da hannu a ayyukan ƴan bindigar da suka hana jama’a zaman lafiya a Arewacin NajeriyaKungiyar ASoN ta bayyana cewa wasu manyan Arewa na ruwa wutar da rashin tsaro da nufin ɓata gwamnatin Bola TinubuKungiyar ta magoya bayan Shugaba Tinubu ta buƙaci jami’an taaro su zaƙulo waɗannan bara gurbin mutanen domin a samu zaman lafiya
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran…
>