Kwamishinan Kano Ya Yi Murabus Bayan Dakatar da Shi daga NNPP

Kwamishinan Ma’aikatar Kula da Ayyukan Gwamnatin Kano, Muhammad Diggol ya ajiye mukaminsa a gwamnatin AbbaA cikin wata sanarwa da Sanusi Bature ya fitar, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da murabus din da Diggol ya yi Ya gode wa Injiniya Diggol bisa gudunmawar da ya ba gwamnatinsa da…

Kwamishinan Kano Ya Yi Murabus Bayan Dakatar da Shi daga NNPP …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment